Abdul Minoxidil Enterprise

Abdul Minoxidil Enterprise

Share

Abdul Minoxidil Enterprise is a digital brand focused on e-commerce, innovation, and quality personal care products.

18/07/2026

Domin fito da gashin sanƙo, saje da gemu. Minoxidil product ne da yake fito da gashi ga maza da mata.

Muna garin Katsina/Kano/Zinder 🇳🇪. Muna aikawa ko'ina. Ku tuntubi lambar WhatsApp dake kasa.

Original Kirkland Minoxidil for hair growth 🏅 Abdul H Boy

18/05/2026

Meidu Black Hair 3in1 Shampoo domin magance furfura da farin gashi da kuma maida gashi baki.

Meidu sabon product ne da aka kirkira daga tsirrai da itace, shine mafi dacewa da masu son maida gashin su baki cikin sauki da sauri.

Katsina/Kano/Zinder 🇳🇪 Ku tuntubi lambar WhatsApp 0814 717 5854

Photos from Abdul Minoxidil Enterprise's post 09/05/2026

Maganin Furfura Da Farin Gashi

Ina gabatar maku da sabon product mai suna Meidu Hair Shampoo 3 IN 1.

Meidu Shampoo sabon product ne wanda yanzu haka ya cika ko ina a social media wanda ake amfani dashi gurin wanke farin gashi (Grey Coverage). Ba iya furfura ba, yana maida gashi ya zama baƙi Natural tareda saka shi laushi da hana karyewa.

Hair dyes da ake amfani dasu yau da kullum suna dauke da chemicals musamman Ammonia, sannan suna ɓata hannuwa da fata (Staining), gami da ɗaukar lokaci gurin yin mixing da shafawa.

Meidu shampoo an yi shine hadadde ta yadda kowa zai iya amfani dashi a saukake cikin mintuna.

Yana kara samun karbuwa ne saboda an kirkire shine daga tsirrai da itace (Herbal Extracts). E.g Ginseng, Black Sesame, Ganoderma Lucidum, Saponin Extract e.t.c.

Akwai makamantan wannan shampoo, amma brand na *Meidu* ya banbanta, saboda ana kiran sa da 3_In_One Shampoo, domin yana aiki uku ne a lokaci guda.

✅ Natural Hair Dye
✅ Hair Shampoo
✅ Moisturiser

Zaku samu wannan product ne a farashi mai sauki kuma quality mai kyau a gurin mu.

Masu bukatar fara kasuwanci wannan dama ce a gare ku tun da sanyin safiya, ku saya da sauki ku saida da sauki don jin dadin customers din ku.

Abdul H Boy ✍️
Northern Distributor

01/05/2026

🕋

28/03/2026

Discover New Ultimo Minoxidil 5%. Domin fito da gashin saje, gemu da sanko.

07/03/2026

Minoxidil 5% hair growth. Yana fito da gashin sanko saje da gemu. Original Kirkland Minoxidil Available in Kano/ Katsina/ Zinder 🇳🇪 Niger #08147175854

07/03/2026

Original Kirkland Minoxidil Is Available

10/02/2026

Minoxidil 5% hair growth. Yana fito da gashin sanko saje da gemu. Original Kirkland Minoxidil Available in Kano/ Katsina/ Zinder 🇳🇪 Niger #08147175854

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Katsina?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Address


Katsina

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Abdul Minoxidil Enterprise posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Katsina.