Hon.Murtala Isah Kanwa

Hon.Murtala Isah  Kanwa

Share

ALLAH ya karawa Mallam lafiya �

18/08/2026

Marowaci shi ne wanda idan aka ambaci sunan Annabi ﷺ, bai yi masa salati ba. 💖

18/08/2026

Kaga Karshen Su Karshen Ka Yai Musu Wuyar Kallo.

Hon Dr Musa Iliyasu Kwankwaso

Allah ya Cigaba da baka kariya aduk Inda kake zaki namijin mazaje

01/08/2025
29/07/2025

Zamiyi APC zamusa a zabe APC zamu tallata APC harsai anyi nasara APC alkairi ce

29/06/2025

Alhamdulillah 🙏

06/03/2023

Kada ku zabi masu zagin malamai.

19/01/2023

“Fatima Tsokar Jikina Ce, Wanda duk Ya Cutar da Ita, Ya Cutar da Ni".

–Inji Manzon ALLAH (ﷺ)

Photos from Hon.Murtala Isah  Kanwa's post 04/11/2022

Jirgin yakin neman zaben maigirma dr.musa iliyasu kwankwaso yau juma'a 04/11/2022 ya sauka a fadar maimartaba sarkin rano don neman tabarraki da sa albarka. KMG2023 ta musa da ikon Allah.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Kano?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Kanwa Madobi
Kano
696969

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Hon.Murtala Isah Kanwa posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Kano.