Kayan mata traditional harbs
Kayan Mata Traditional Medicine 🌿
Call.07087590995 Whatapp 08038963435
01/10/2026
Kina samun ciki amma baya kai wata 3 kafin ya zube?
0803 896 3435
Wannan na iya zama alamar wata matsala da ke bukatar a duba ta. Dalilai na iya haɗawa da matsalolin mahaifa, canjin hormones, wasu cututtuka, ko wasu abubuwan lafiya da ke buƙatar binciken likita.
Idan hakan na maimaituwa, yana da muhimmanci a ga ƙwararren likita domin a gano ainihin dalili da kuma hanyoyin magani da s**a dace.
By Drkamal
07087590995
Kayan mata traditional harbs ゚viralシ
28/09/2026
(Dr.kamal
🔥 Maza ku kula! Haɗa yayan zogale (Moringa seeds) da kaninfari (Cloves) suna Kara karfin gaba (manpower )abubuwan da ake yawan amfani da su domin ƙara kuzari da ƙarfafa jiki. Shin ka san amfaninsu?
✅ Yayan zogale na ɗauke da sinadarai masu gina jiki da antioxidants masu taimakawa lafiyar jiki.
✅ Kaninfari na ɗauke da sinadarin eugenol wanda ke taimakawa wajen inganta zagayawar jini da lafiyar gaba ɗaya.
✅ Haɗin su na iya taimakawa wajen ƙara kuzari, rage gajiya, da tallafa wa lafiyar maza idan ana amfani da su tare da ingantaccen abinci da salon rayuwa mai kyau.
Lura: Babu tabbatacciyar hujjar kimiyya cewa wannan haɗin magani ne na kowace cuta ko yana magance matsalolin maza gaba ɗaya.
📞 Don ƙarin bayani kan amfani da ganyayyaki na gargajiya:
WhatsApp: 08038963435
Phone: 07087590995
👉 Ku bi Alkamal Herbal Medicine domin samun ƙarin darussa da bayanan lafiya.
27/09/2026
👉 Turo "SUGA" a WhatsApp domin samun ƙarin bayani.
26/09/2026
Toshewar bututun mahaifa PID INFECTION
0803 896 3435
Leman tsami
Citta
Kaninfari
Bagaruwar Yarabawa
TAFARNUWA
Yayan zogale
Tumic
Kimba
Masoro
.
26/09/2026
Haɗin. Maganin. Vaginal drynees busshewar Al'aurar mata.
Rashin ni'ima
Bushewar GABA
Bushewar fata
Karancin sha'awa
0803 896 3435
By Drkamal
07087590995
25/09/2026
Sirrin rike miji. Karkuyi wasa da shi in bakyayi bani guri.
Hadin ruwan rake da kanin fari. Hummm shiru kawai.
Kuyi follow da share Domin wasu su Amfana
゚viralシ
By Dr.kamal
07087590995
23/09/2026
Kada ki bari damar ta wuce ki! Idan kina son ƙarin rufaida, ki bi wannan hanya.
Duba comment yanzu👇
0803 896 3435
Kayan mata traditional harbs
23/09/2026
♥️Sirrin da na saki na kimba akan Ciwan mara.Ansamu nasara.
Mata Karkuyi wasa da kimba.🥰
Wata mata ta yi godiya bayan ta samu sauƙin ciwon mara da ya daɗe yana damunta.
Kayan mata traditional harbs
By Dr.kamal
07087590995
22/09/2026
Ka yi ƙoƙari samu awa 7–9 na bacci mai kyau a kowace rana.
Rashin bacci na iya: • Ƙara haɗarin ciwon suga (Type 2 Diabetes) • Tayar da hawan jini • Jawo ƙiba • damuwai • gajiya da kasala.
゚viralシ
22/09/2026
Kinsan Sirrin kunu aya ga lafiyar koda (kidney diseases) ko tsakuwar koda.
Kayan mata traditional harbs
゚viralシ
By Dr.kamal
07087590995
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Zoord
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Kayan mata traditional harbs posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.