Sirrin ASMA 'UL HUSNA
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Sirrin ASMA 'UL HUSNA, Health/Beauty, Kano.
Masha allah muna godiya da ubangiji dayabamu ikon bude wannan group mai albarka badan komaiba saidan munaso murika bada sirri na sunayen allah S W A maigirma allah yasa mudace Ameen summa Ameen
Sannan Dan allah duk wanda ya gansa acikin wannan group toyadaure yaturawa wasu invite saboda munaso atara mutane kafin mufara tukunna xamu fara fadar sirrin asma ul husnah 19_12_2021 insha allahu domin karin bayani 08122358280 kokuma kotintibemu a gmail account dina mesuna [email protected]
Allahamdullah inafatan Yan uwa da abokan arziki zasu fahinci dalilin bude wannan group din bakomai ne yasaba saidan munaso murika bada sirri na sunayen allah S W A maigirma allah yasa mudace
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Sirrin ASMA 'UL HUSNA posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.