MUSAN DAMARMAKINMU
abdull Young tech. wannan page namu zamu ringa saka muku duk wani abu daya shafi tech. WHATSAPP NO 08162588278
AREWA MUFARKA
Ka Fara da kadan zaka samu mai yawa Anan gaba.
Wannan shine incubator dina
Alhamdulillah
20/09/2026
Indai kana sha’awar kiwo kuma kana son ka mayar dashi sana’a to wannan page din naka ne.
Wannan qungiya an shiga naqudar ta, abinda muke jira kawai shi ne publication a jaridu.
Ina amfani da wannan damar in sanar daku cewa, wannan itace qungiyar mu ta matasa, yan mata da samari, kai har ma da dattijai wanda suke da ra'ayin yin Register da wannan qungiya ta mu mai albarka.
Ina tafe da sanarwa masu mahimmanci sosai👇
Abu na farko shi ne, za mu cigaba da class din mu kamar yadda mukayi alqawari, amma sunan sa sabon class don daga farko za mu fara har zuwa qarshen kaza. Saboda haka wanda yayi Register a baya ba sai ya qara yi ba, kawai zai biya 3,000 ne kudin ID card na wannan qungiya wanda kuma ba ya cikin wannan aji wanda ba a gama ba to zai biya 8,000 kudin class 5,000 sai kudin ID card (membership) kenan 3,000 na wannan qungiya.
Wannan qungiya tana dauke da likitocin kaji, lauyoyi, da kuma hadin guiwa da manyan kampanunuwan kaji wanda suke samar da day old.
Za muyi amfani da Jagororin kowane gari wajen ganin yan qungiya sun sayi kaji a order daya, kuma sun samu ingatattun kaji ko kuma abinci.
Wannan qungiya za ta dinga bibiyar duk abinda ya'yanta suke yi gameda kiwo don tabbatar da cewa ba a zalince su ba, misali, in kampani s**a baka kaji marasa kyau, to InshaAllahu wannan qungiya za ta tsaya da lauyoyin ta wajen ganin haqqin ka ya fito.
Wannan qungiya za tayi qoqarin ta wajen ganin an samu hadin kai da kuma hanya tabbatacciya wajen siye da kuma siyar da ababen kiwon ku.
A taqaice, ku tuntubi 08030402124, 07064397953 domin qarin bayani, ko kuma yin registration.
Ibrahim Inyass Khalifa
Kun Fara ko perfect time kuke nema.
Alhamdulillah
Manada yayan kaji maja Yan sati biyu ga masu bukata
Kano
Maja gidan Albarka
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
KANO
Kano
700101
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when MUSAN DAMARMAKINMU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.