Saleem Muhammad salis
03/07/2026
Jami'a waje ne na koyar da ilimi da bincike✊
don haka, duk wanda zai yi wata ibada a masallacin Jami'a,
To dole se ya kawo hujja daga Alƙur'ani ko Sahihin Hadisin Manzon Allah ﷺ dake nuna halaccin wannan ibadar.
A cikin ibada, abinda ake bi shi ne hujja, ba ra'ayi ko al'ada ba.
Kuyi Sunnah kawai, jama'a! ❗
Idan kuwa wani yace zai aikata Bid'a, to badai a Masallacin Jami'a ba,
Idan kuwa Bid'a ta zame masa dole, to se yayi hakan a gidansa ko Masallacin Shehunansu, ba a wurin da ake koyar da ilimi da bincike bisa hujja ba.
Allah yasa mu kasance masu bin Alƙur'ani da Sunnah bisa fahimtar magabata na ƙwarai🤲
✍️ Salim Muhammad Salis
03/07/2026
WhatsApp is set to roll out a new update that allows people to chat without having to share their phone number.
In a statement released on its official X account, it said, "Your phone number is personal, and sometimes you want to connect without handing it over. that's why we're introducing usernames for WhatsApp.
Starting this week, you can reserve a username to use later this year when we launch the feature. It takes just a few seconds. Make sure you have the latest version of WhatsApp."
Photo credit - ANDREW CABALLERO-REYNOLDS/Getty Images
01/07/2026
Rabon riba (Dividend) na Jaiz Bank ya kai Naira 10,000. Wannan itace ribar shekara da mai riƙe da units 110,000 na hannun jarin bankin yake samu.
Tun daga lokacin da aka fara tara hannun jarin (accumulation), ƙimar jarin ta ƙaru da kusan kashi 70%.
A taƙaice, wannan yana nufin mai saka hannun jari ya amfana ta hanyoyi biyu:
1. Ya samu rabon riba (Dividend) na shekara.
2. Kuma ƙimar hannun jarinsa ta ƙaru da kusan 70%, wanda ke nuna cewa jarin nasa ya samar masa da babbar riba.
01/07/2026
The goal isn't to work harder forever.
The goal is to reach a point where your investments, skills, and assets continue working even while you sleep.
Real wealth isn't about buying more things.
It's about buying more time.
Don't just chase a bigger paycheck.
Build a future where your money creates opportunities instead of stress.
Make your money your hardest-working employee. 💰
Follow for More daily Motivation
Am just coming back from 2030,you can't buy 3.2gb at 25,900 better die now ooh
01/07/2026
Application dinnan tsaf zai iya chanja maka rayuwa.
Wannan shine Flow Ai, wani Application ne da kamfanin Google s**a kirkira dayawan mutane suna amfani dashi wajen hada vedio comedy ko film.
Kuma suna samun followers harma da kudade da wannan Application din, Kunga Kenan zai iya zama silar chanjin rayuwar mutum
Zaku iya amfani da wannan fasahar wajen yaɗa ilimi ga mutanen da kuke rayuwa dasu kamar yadda zaku gani a kwanakin nan masu koyar da 'English/Grammer' suna yawan amfani dashi, zaku iya tallata kasuwancin ku, nishaɗi, da kuma comedies ku wallafa a social media. Ba wannan kaɗai ba, ana iya editing videos da hotuna acikin sa.
Musamman idan kuna son creating video ana amfani da ChatGPT ne wajen ya baka prompt, zaka yi masa bayanin abinda kake so, idan ChatGPT ya baka prompt, saika ɗauki prompt ɗin ka kaiwa Google Flow ya fitar maka da videon.
Idan kana so ChatGPT ya baka prompt ɗin daya dace, idan zai fidda maka prompt ɗin, kayi masa bayani kamar kana magana kuma kana so ka fahimtar da yaro ɗan shekara 7.
Ni kaina na taba aiki dashi na fara shirin wani film Hamid Da Hamida.
App din Yana nan a app store da Play store da@ zarar kayi searching Flow zaka gashi sai ka dauko shi.
01/07/2026
Abun da wani Abokina ya tara kenan a wannan watan🥲
Kufa nawa kuka tara?
01/07/2026
Kylian Mbappé is rewriting World Cup history. 🌍⚽️
18 goals in just 18 World Cup matches. Level with Messi for goal contributions in this tournament, and still only 27 years old.
The future is already here. 🇫🇷👑
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Malali Low Cost
Kaduna