BlVck Rainfall
Simple but difficult
Easy to understand 😊
Getting angry fast
Easy to calm down
God 🙏 love 💕 is the best 💪
23/09/2026
The JAGABAN of Mubarak Ibrahim
'Alumma
Hon. Mubarak Ibrahim the right candidate ganinka anga CAPACITY.
21/09/2026
HON. MUBARAK IBRAHIM The Hope of Lere West Constituency 2027.
Meet Hon. Mubarak Ibrahim a dedicated youth, a loyal party man of the All Progressives Congress (APC) , and a true son of the soil who has come to answer the call of his people.
Under the powerful movement TAFIYAR MATASA 2027, Hon. Mubarak Ibrahim is aspiring to represent the good people of LERE WEST CONSTITUENCY at the Kaduna State House of Assembly.
His mission is simple:
- Quality Representation for every ward in Lere West.
- Youth & Women Empowerment through skills and opportunities.
- Educational Support for our students.
- Peace and Unity for a greater Lere.
He believes in RENEWED HOPE, GREATER NIGERIA and stands with the APC to bring dividends of democracy closer to the grassroots.
Lere West, it's time for competent leadership. It's time for Tafiyar Matasa!
Hon. Mubarak Ibrahim is the Right Choice for Lere West Constituency.
HON. MUBARAK IBRAHIM
For State House of Assembly
LERE WEST CONSTITUENCY
Under APC
20/09/2026
Hon. Mubarak Ibrahim officially kicked off the football competition in Lere West constituency, bringing together 32 football clubs from every corner of the constituency.
The competition serves as a platform for promoting youth development, sportsmanship, unity, and community engagement among the people. Through initiatives like this,we will continues to demonstrate commitment to empowering young people and strengthening grassroots participation.
TAFIYAR MATASA TAFIYAR NASARA 2027.
18/09/2026
*INVITATION! INVITATION!!*
You are all invited to the *Opening Match of Hon. Mubarak Ibrahim Lere Peace and Unity Cup (1st Edition)*
*UNGUWAN DODO/PATA/WAUNA VS DOKA FC*
*Date:* Saturday, 19th Sept, 2026
*Time:* 4:30pm
*Venue:* Lere Township Stadium
*Donor:* Hon. Mubarak Ibrahim Lere Peace and Unity Cup (1st Edition)*
*UNGUWAN DODO/PATA/WAUNA VS DOKA FC*
*Date:* Saturday, 19th Sept, 2026
*Time:* 4:30pm
*Venue:* Lere Township Stadium
*Donor:* Hon. Mubarak Ibrahim Lere (Tafiyar Matasa)
Come and let's celebrate Peace, Unity & Sportsmanship through football.
17/09/2026
JUMA'AR DA ZATAYI KYAU, TUN DAGA LARABA AKE GANE TA!
HON. Mubarak Ibrahim YA ƘADDAMAR DA RABON TAKI KYAUTA GA MANOMAN LERE TA YAMMA
A ƙoƙarin shi na samar da abubuwan cigaba da tallafi na musamman ga Al'ummar mazaɓar Lere ta Yamma. Hon. Mubarak Ibrahim, ɗan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna mai wakiltar Lere ta Yamma a ƙarƙashin jam’iyyar APC, ya jagoranci ƙaddamar da rabon taki kyauta ga manoma da sauran Al'ummar Lere ta Yamma, ƙarƙashin shirin tallafa wa manoma na Gwamnatin Jihar Kaduna, da jagorancin Mai Girma Gwamna Malam Senator Uba Sani .
Taron ƙaddamarwar ya samu halartar dimbin al’umma daga sassa daban-daban, ciki har da matasa maza da mata, manoma, ’yan siyasa, shugabannin al’umma da sauran masu ruwa da tsaki, waɗanda s**a fito domin shaida wannan muhimmin shiri na tallafa wa harkar noma a inda ya raba buhunan takin zamani guda 150.
Rabon takin na daga cikin matakan da ake ɗauka domin ƙarfafa harkar noma, rage wa manoma tsadar samar da amfanin gona, da kuma inganta samar da abinci a cikin al’umma.
A yayin taron, Hon. Mubarak Ibrahim ya bayyana muhimmancin tallafa wa manoma, musamman ganin yadda noma ke taka muhimmiyar rawa wajen samar da abinci, samar da ayyukan yi, da kuma samar da hanyoyin dogaro da kai ga iyalai da matasa.
Wannan gagarumar halartar jama’a ta nuna irin mahimmancin da al’ummar Lere ta Yamma ke bai wa harkar noma da shirye-shiryen tallafawa manoma, tare da buƙatar ci gaba da kusantar da irin waɗannan shirye-shirye zuwa ga al’umma.
A matsayinsa na ɗan takarar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna na Lere ta Yamma a ƙarƙashin jam’iyyar APC, Hon. Mubarak Ibrahim ya ci gaba da kasancewa cikin mu’amala da al’umma da masu ruwa da tsaki, tare da bayar da gudunmawa wajen tallafawa shirye-shiryen da s**a shafi manoma, matasa, mata da ci gaban al’umma.
✅
Senator Uba Sani ✌️
16/09/2026
Sunana Hon. Mubarak Ibrahim, ɗan takarar APC, na kujerar Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, mai wakiltar Lere ta Yamma. Na tsaya gabanku neman wannan kujera ne ba wai don na fi ku ba, ba kuma domin ni ne kawai ke shirye da kawo ci gaba a yankin Lere ta Yamma ba. Na ɗauki wannan a matsayin zaɓi daga wajen Allah (SWT), da ikonsa ne ɗan ku, abokin ku, ɗan uwanku Mubarak ya samu nasarar tsayawa wannan takara. Idan yau Mubarak ya zo neman ƙuri’unku, ku sani, ina buri ne domin haɗa kai ni da ku wajen ganin mun gina Lere ta Yamma, ginin da zai cimma nasara, da cikan muradunku.
Ina da yakinin, idan mun haɗa kai, ni da ku, za mu samar da Lere West ɗin da muke gani a mafarkanmu. Kasancewa ta daga cikinku, hakika na shaida da yawa daga cikin matsalolin da ke damun yankinmu. Na zauna da matasanmu, na zauna da dattawanmu, har yanzu kuma ina kan sauraronku domin ƙara sanin abin da yankinmu na Lere ta Yamma, ke buƙata. Kune ke da alhakin tura wakili zuwa Majalisar Dokokin Jihar Kaduna, domin ya wakilce ku, domin ya kai damuwarku, domin ya kai kokenku inda za a share hawayenku. Ina neman ku zaɓe ni ne, domin ku ba ni damar hidimta muku, domin ku ba ni damar a gina Lere ta Yamma tare da ni, tare da taimakon Allah (SWT).
Ɗaya daga cikin abubuwan da s**a fi ɗaukar hankalina shi ne makomar matasanmu. Lere ta Yamma tana da matasa masu basira, ƙwazo da dabarun da za su iya kawo sauyi mai kyau a Lere West idan aka ba su dama. Ina yawan tunanin lallai bai kamata a riƙa tunawa da matasanmu lokacin zaɓe kawai ba. Ya kamata su samu damar cika burinsu, kamar koyon sana’a, shiga harkokin al’umma, a kuma ba su damar bayyana ra’ayoyinsu. Sannan su kasance cikin masu tsara makomarsu, su samu ƙarfin da za su iya zaɓar shugaba ko wakilci daga cikinsu. Wannan shi ne ginshiƙin Tafiyar Matasa: samar da damar da matasanmu za su iya taka rawa wajen gina makomar al’ummarsu.
Sannan manufata ba ta tsaya ga matasa kaɗai ba. Ina son in yi wakilcin da zai saurari dattawanmu, ya kula da muradun mata iyayenmu, y
13/09/2026
THE TIME FOR YOUTH LEADERSHIP IS NOW: LERE WEST IS READY FOR MUBARAK IN 2027!
True progress requires fresh perspectives, energy, and a vision built for the future.
The people of Lere West are uniting behind Mubarak under the All Progressives Congress (APC) to deliver vibrant and effective representation in 2027.
Core Campaign Pillars:-
* Inclusive Governance: Giving youth and women a direct seat at the decision-making table.
* Economic & Skills Empowerment: Creating sustainable job opportunities, vocational training, and support for local businesses.
* Community Development: Driving key legislation for better infrastructure, quality education, and healthcare across Lere West.
Your vote is your power. Join the movement to build a brighter future for our constituency!
— Together for Progress with Mubarak! Inshallah 💪🏻💪🏻
ISAH HALIDU ✍🏻
12/09/2026
ZABEN CHANJIN DACE: LERE WEST TAFIYAR MATASA A 2027!
Siyasa ta yau ba ta tsohuwar hanyar gudanarwa ba ce kawai; lokaci ya yi da za a mika ragama ga matasa masu jini a jiki da basira. Lere West na bukatar jagora mai fahimtar kalubalen zamanin yanzu—shi ya sa al'umma ke cewa: Mubarak shine amsa a zaɓen 2027!
Abubuwan da Muka Sa a Gaba:
* Ci Gaban Tattalin Arziki: Tallafawa 'yan kasuwa da manoma a yankin Lere West domin bunkasa harkokin kasuwanci.
* Ilimi da Fasaha: Taimakawa dalibai da samar da damar koyon fasahar zamani ga matasa.
* Hadin Kai da Zaman Lafiya: Gina kyakkyawar zamantakewa da tabbatar da cewa kowace al'umma ta sami sakamakon kyakkyawan wakilci.
Dama ta zo da za mu gina makomarmu da hannayenmu. Kasance tare da Jam'iyyar APC domin tabbatar da nasarar wannan tsari.
— Tareda Mubarak, Lere West Zata CI Gaba inshallahu 💪🏻💪🏻
ISAH HALIDU ✍🏻
11/09/2026
TODAY COMMUNITY ENGAGEMENT ACTIVITY.
APPRECIATION MESSAGE
Today been Friday, the 11 of September 2026 the comrd naboth isah kahugu grassroot mobilizing team sincerely wish to express my heartfelt appreciation to the good people of Karimbu A, Gure Kahugu Ward, for the warm welcome, overwhelming support, and love shown to us during the visit in the community
Your remarkable reception and commitment have demonstrated that the people of Karimbu A are united and passionate about supporting good leadership and progressive representation.
We deeply appreciate your continued support for H.E. Sen. Uba Sani ✌️ and Hon. Mubarak Ibrahim Lere, who is contesting for the Kaduna State House of Assembly, Lere West Constituency, 2027.
Your support, encouragement, and prayers are greatly valued. Together, with unity and determination, we look forward to a brighter future for Gure Kahugu Ward, Lere West Constituency, and Kaduna State.
Thank you, Karimbu A, for the love and solidarity. May God bless you all.
Signed:
Comrd. Naboth Isah Kahugu
Grassroot Mobilizing Team
11/09/2026
Service. Unity. Progress.
That’s the DNA of Mubarak Ibrahim APC Candidate Lere West.
With Senator Uba Sani at the helm, Kaduna is on the rise.
Join us. Let’s do more. .
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Kaduna South