Darul muhajirun
🕌 Darul Muhajirun
📰 Labaran Yau da Gobe • Ilimin Musulunci • Wa'azuzzuka • Tunatarwa • Hikima.
🤲 Manufarmu ita ce yaɗa alheri da ilmantar da al'umma. "
Assalamualaikum Barkanmu da wannan Lokacin ina muku fatan Alkhairi
18/07/2026
18/07/2026
OPERATION WHIRL STROKE TA HALLAKA WADANDA AKE ZARGI DA ’YAN TA’ADDA BIYU, TA CETO MUTANE UKU DA AKA YI GARKUWA DA SU A BENUE
Dakarun Sector 1 Joint Task Force Operation WHIRL STROKE, tare da haɗin gwiwar Benue State Civil Protection Guard, sun gudanar da wani samame bisa bayanan sirri a Ƙaramar Hukumar Katsina-Ala ta Jihar Benue.
A cewar sanarwar rundunar:
✅ An hallaka mutum biyu da ake zargi da kasancewa ’yan ta’adda.
✅ An ceto mutane uku da aka yi garkuwa da su:
• Mista Nyityo Abraham (Malamin makaranta)
• Mista Uzuegwu Chukwuemeka Decency (Mai sayar da kayan gyaran mota)
• Mista Terhember Tavarshima (Manomi)
Rahotanni sun nuna cewa yayin musayar wuta, wasu daga cikin waÉ—anda aka yi garkuwa da su sun samu damar tserewa daga sansanin.
Jami'an tsaro sun kuma ƙwato:
🔹 Bindiga kirar AK-47 guda 1
🔹 Bindiga kirar G3 mai na'urar hangen nesa guda 1
🔹 Pistol guda 1
🔹 Mujallu 19 na AK-47
🔹 Harsasai iri-iri
🔹 Na'urar POS ta Moniepoint
🔹 Kayan sojoji (camouflage) guda huɗu
Kwamandan Rundunar, Major General Moses Gara, ya yaba da jarumtaka, jajircewa da ƙwarewar dakarun, tare da jaddada cewa rundunar za ta ci gaba da yaƙi da masu aikata ta'addanci da sauran laifuka a yankin.
🤲 Allah Ya ci gaba da kare jami'an tsaronmu, Ya ba su nasara, Ya dawo da zaman lafiya mai ɗorewa a Benue da Najeriya baki ɗaya.
WALLAHI! SAI DA KOYARWAR ANNABI ï·º ZAKA FAHIMCI MUSULUNCI!
18/07/2026
Shawara ga Jami'an mu yakamata ku dawo da kiman ku wallahi Amma muddin Kuna karfan Cin hanci wallahi ba zakuyi kima ba Amma Kun shiga aikin neh Domin hidimta WA Al umma ba wai Al ummah su hidimta muku ba Allah ya Baku Ikon gyarawa
Assalamualaikum Barkanmu da wannan Lokacin ina muku fatan Alkhairi tareda fatan kun Tashi lapia
in kayi sallan Asuba Cikin JAM'I kace alhamdulillah 💯🤲
17/07/2026
INNALILLAHI WA'INNAILAIHIRRAJI'UN: An tsinci gawar yara biyu acikin ruwan gada dake garin Potiskum yau ana cigiyar iyayen wannan
Ku tayamu da sharing koh iyayen su dasu gansu Allah ya gafarta musu
Mai ka aikata Yau domin gobe shin ka taba tsayawa kayi tunani akan yadda gobenka zata kasan ce bayan ka mutu
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Jos