COMRD USMAN USMAN GUSAU
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from COMRD USMAN USMAN GUSAU, Health/Beauty, bakin total, Gusau.
27/11/2022
Dandazon Al’ummar Gusau Ta Daya Mai Ward 5,Zasuyi Dakon Shigowar Matashin Dattijo Hon Ibrahim Ibrahim Wambai (Jagaban Galadima)Dan Takarar Dan Majalisar Gusau Ta Daya Na Jam’iyyar PDP A Gobe Lahadi Insha Allah.
Tareda Tawagar Gwamnanmu Na Gobe H.E Dr Dauda Lawal,Allah Ya Kawo Muna Ku Lafiya,Allah Yasa Ayi Taro Lafiya A Kare Lafiya.
23/11/2022.
BABBAN LABARI..
Jami'an Faɗa da Yaƙi da Miyagun Ƙwayoyi Reshen Jihar Zamfara Sunyi Nasarar K**a Motar Zarota Maƙare Da Kayan Shaye shaye a Lokacin da Suke ƴunƙurin Shigowa Gusau Babban Birnin Jihar Zamfara Daga Jihar Sokoto.
Ƴan Zarotan Sunyi Ƴunƙurin Tserewa Inda nan Take Jami'an NDLEA Sukayi Anfani da Dabara Wurin Kashe Tayar Motar Guda Inda Ɗayar Motar ta ƴan Zarotan Ta Gudu, Yanzu Haka Wannan Mota tana Hannun Jami'an Yaƙi da Fataucin Miyagun Ƙwayoyi Anan Gusau Babban Birnin Jihar Zamfara.
Labarin Dake Muna Yanzu Gwamnatin Jahar Zamfara Tana ƴunkurin Tilasta Amsar Wannan Mota Dake Hannun Hukumar Domin Kauce Ma Tashin Tashina. Allah Yakawo Muna ƙarshen Wannan Gwamnatin Ta ƴan Capso.
Said munbata wuta
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Culinary Team
Attire
Contact the business
Website
Address
Bakin Total
Gusau
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when COMRD USMAN USMAN GUSAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.