Aliyu Hassan Cuta da Magani a Musulunci

Aliyu Hassan Cuta da Magani a Musulunci

Share

This page is created purposely to help brothers and sister to get a medicine and cure of every illness by Allah's grace. Don't be shy, asked

11/09/2024

Aslm ga wani faida Yan uwa. Idan mitum Yana yawan yin fitsari akai akai, kuma angwada ba ciwon suga bane. To ga mafita, asamu sassaken dorawa a daka sai a nasha a kunu Insha Allah za a warke

25/01/2023
25/08/2022

MAGANIN Cutar HIV AIDS

ita ce take zama AIDS kuma tana yakar garkuwar jiki mai kare mu daga cututtuka, wato tamkar tana yaki da sojojin da ke baiwa jikinka kariya, domin baiwa kowane irin makiyinka damar saurin hallakaka, ta hanyar cututtuka.

ALAMOMIN KAMUWA DA CUTAR HIV.
Idan kana fama da mafi yawan wadannan alamomi, to yana da kyau ka je ayi maka gwajin cutar.

1. Zazzabi da yaki ci yaki cinyewa; idan ana jin hakan har makonni bayan shan magani, a je ayi tes na cutar kanjamau.

2. Ciwon makoshi, wanda ake kira 'sore throat', idan ya hadu da sauran alamu, a binciki lafiya.

3. Kurarraji a fata.

4. Gumin dare bayan mutum na cikin ni'ima, kamar 'AC' ko fanka.

5. Kaluluwa.

6. Yawan ciwon jiki da gabobi.

7. Gajiya da raki, bayan ba'a yi aikin komai ba.

8. Barkewar zawo.

9. Yawan ciwon kai, maras dalili

10. Amai ko tashin zuciya.

A kula, ba wai kawai don mutum na daya ko biyu daga cikin wadannan wai lallai yana da cutar ba, a'a. Kawai dai idan sun hadar wa mutum farat ta daya a jikinsa, masana kan ce a je ayi bincike, ko a tari cutar da wuri, idan har ita ce.

MAGANIN CUTAR HIV NA GARGAJIYA.

Babu shakka wannan maganin zai taimakawa masu fama da wannan matsalar sosai da sosai.

Kada masu wannan Cuta Su dauki Wannan
Fa'idar da Wasa.

Wannan fa'idar Mujarraba Ce Babu haufi a kanta. Domin akwai wata Asibitin Hijama dake Qatar sun kasance suna bawa masu wannan Cuta wannan Fa'ida kuma ana dacewa da Iznin Allah.

Za'a Nemi
1- Garin Si'itir Cokali 20.
2- Garin Habbatus sauda Cokali 25
3- Plasko Cokali 10
4- Garin Citta Cokali 10
5- Garin Zogale Cokali 10
6-Garin Ruman Cokali 10
7-Garin Kurfat Cokali 5
8-Zuma mai kyau, lita 3.

Sai a hada su waje daya, a zuba acikin Zumar, a cakuda.

A Rika Shan Cokali 3 Sau 3 a Yini Tsawon Wata Biyu.

Amma dokar maganin wata shidda tsarin sha wata biyu,biyu,biyu
Sau ukku insha Allah inhar akayi haka Ana samun nasara akai

Likes,share As Sadakatul j

10/02/2022

Aslm Yan uwa da abokan arziki ina miku catan alkairi

11/05/2020

Assalamu Alaikum Warahmatullah Wabarakatuhu

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address


Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Aliyu Hassan Cuta da Magani a Musulunci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.