AREWA AYAU

AREWA AYAU

Share

AREWA AYAU TANA KAWOWA JAMA'A ABUN DAKE FARUWA A AREWACHIN NIGERIA

23/08/2021

ZA'ASHA WA'AZI A KASAR NAN🇳🇬

DOMIN KUWA SHUGABAN KASA MUHAMMADU BUHARI YA GAYYATO SHAHARARREN MALAMINNAN WATO M***I MENT WAJEN AUREN DANSHI.

©AREWA AYAU MEDIA

23/08/2021

YARO DAN SHEKARA 13YA LASHE MOTA DA KUJERAR AIKIN HAJJI A JIHAR KANO.

© AREWA AYAU MEDIA

22/08/2021

ANSACE DAGACHI A JIHAR ZAMFARA.

© AREWA AYAU MEDIA

22/08/2021

TSOHON MATAIMAKIN SHUGABAN KASAN NIGERIA ATIKU ABUBAKAR YA TURA SAKO IZUWA JAM'IYYAR PDP DOMIN BIYA MASA BUKATUNSHI.

INDA YA BAYYANA CEWA LALLAINE A HAMBARRAR DA JAMI'YYAR APC 2023 DON ACETO KASA DAGA HALIN DATAKE CIKI.

© ARAWA AYAU MEDIA

22/08/2021

YAJIN AIKIN LIKITOCI SUNYI WATSI DA TAYIN DA GWAMNATIN NIGERIA TAYI MUSU.


© AREWA AYAU

22/08/2021

MUNA TAYA MAI MARTABA SARKIN BICHI ALH NASIRU ADO BAYERO BISA SAMUN SANDAR GIRMAMAWA DAGA HIS EXCELLENCY DR ABDULLAHI UMAR GANDUJE.

MUNA ADDU'AR ALLAH YATAYA RIYO, ALLAH TAKARA LAFIYA DA NISAN KWANA MAI AMFANI.

@ AREWA AYAU

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Address


ABUJA
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when AREWA AYAU posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.