Auwal Isa Pantami
Wannan page an bude shi ne don karantarwa da fadakarwa ta Addinin musulunci, Labarai da nishadantarwa, Allah ya mana jagora kuma ya doramu akan dai-dai.
27/09/2026
INNALILLAHI WAINNA ILAIHI RAJIUUN
Ina mika ta'aziyya ta ga babban malamin mu bisa rasuwar mahaifiyya,Muna Rokon Allah ya gafarta mata yasa ta huta ya albarkaci zuriyarta..Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da Imany
26/09/2026
Ko ka san wani malami ne wannan?
kuma a ina yake?
25/09/2026
Ka rungumi kaddara kuma kayi tawakkali ba'a samun nasara sai an daure , kada ka ja da baya. Buhari yayi takara da Uba Sanjo bai ci ba , yayi takara da ƴar Aduwa bai ci ba, sai da Goodluck yazo anan ya samu . Da baiyi hakuri da bai samu ba . Amma da yayi hakuri yanzu har ya bar duniya bayan ya gama mulki.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Pantami Malam Kuri
Gombe
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Auwal Isa Pantami posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.