Amfanin lokaci
Lokaci shine dukiya.
25/09/2025
20/08/2025
Alhamdulillah Tazkiyah University kaduna (TUK) take-off courses.
“Ka kiyaye lokacinka, domin shi ne mafi darajar dukiya da Allah ya baka.”
18/08/2025
Bamu da masoyi kamar annabi muhammadu (s.a.w)
Nidai wlh wannan abun yana damuna kuma na kasa samun amsa
Lokacin da zeyi wafati (s.a.w)babu ambin da yake ta ambata sai ummati ummati La'ilaha illallah😥
Toni bama wannan ba bayan kowa ya koma zuwa ga Allah anshafe komai an nade duniya
Annabi Muhammad (s.a.w) shine farkon Wanda Allah ze fara tadawa bayan Allah ya tashi annabi Muhammad (s.a.w)
Zeyi hamdala ya godewa Allah shin kunsan me annabi ze fara cewa?
Ummati ummati La'ilaha illallah toh wallahi ni wannan abubuwan guda biyu sune suke Kara tadamin hankali inna tina irin yadda (s.a.w) yasomu ya kaunacemu sainaga wallahi babu abinda nayi soyayya ga annabi s.a.w
Wai meye abin so da soyayya inba annabi Muhammadu ba (s.a.w)?
“Lokaci ya fi kuɗi daraja, domin kuɗi idan ya tafi za ka iya dawo dashi, amma lokaci idan ya tafi bai dawowa."
17/08/2025
Jama'a musani bafa alfar bace kayiwa Prof makari ba dan ka hada kai da dan uwanka musulmi da kuke da sabani na himta a adini ba wallahi kamar yadda malamai s**a fada wannan Kiran da Prof yake umarnin Allah ne ba nasa ba
Hakika na Kara fahimtar irin girman abinda Prof Ibrahim Ahmad makari ya dauko na ganin al'ummar musulmi sun hada kai sun zama jijiya daya wato al'islam
Kuma wallahi na fahimta al'uma dayawa suna matukar son abin da Prof yake da buri na hadinkai musamman yadda na fahimta daga wajen al'umar da s**a halarci taron hadin kan al'ummar musulmi da aga gudanar a garin funtua
Mabambanta akidu sun hadu malamai tare da mabiyansu amma abin sha'awar yadda naga kowa yana murna wallahi sai abin ya baka sha'awa kaikace babu wani sabani na fahimta a tsakani
Alhamdulillahi mudai muna goyan bayan wannan al'amri dari bisa dari ubangiji Allah ya kara riko da hannayensa.
16/08/2025
Masha Allah
Prof Ibrahim Ahmad makari a garin funtua yau za'asha karatu
16/08/2025
LOKACI
“Bawai kawai ka karanta ka wuce ba.
Wallahi, ka yi ƙoƙari ka kyautata amfani da shi.
Ina mai rantsewa da Allah,
babu wani abu mafi tsada a duniya kamar lokaci.”
Click here to claim your Sponsored Listing.
Contact the business
Telephone
Website
Address
Funtua Katsina State Dan Daji
Funtua
65562810
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Amfanin lokaci posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.