fruits seller
content creator ✅
WRITER ✍️✅
fruits seller ✅✅
Blogger ✅✅✅
self esteem ✅✅
continuing business and always open. RESPECT ONE another.
cinikn gaskiya biyan gaskiya ,ko wassaida gaibu gobe baidawowa 🤲🤲🤲✅✅
All posts all work all performance is to educate the universe
29/07/2026
29 July, 2026
INNA LILLAHI WA INNA ILAIHI RAJI'UN
Abin da ya sa Sulemana Abdul Samed (Awuche) ya shahara a Ghana shi ne tsayinsa na musamman. Sai dai, bayan wannan baiwa akwai wata matsalar lafiya da ya shafe shekaru yana fama da ita.
An ruwaito cewa ya rasu yana da shekaru 33 a duniya. Ya kasance yana fama da cutar acromegaly, wadda ke haddasa girman wasu sassan jiki fiye da yadda aka saba.
Allah Ya jikansa da rahama. Amin.
Anas Mahmud
Duk Mai Aikata Laifin Da Zai Hana Shi Kwanchiyar Kabari Cikin Salama, Allah Ka Nufe Shi Da Tuba Kafin Mutuwa 🤲
Watara wara haka Muna kabari😭
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Enugu
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when fruits seller posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.