Dr. Isa Musa Zungur

Dr. Isa Musa Zungur

Share

DA'AWAR -SUNNAH

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta shida a yau

Muhimmancin Shiga Harkokin Siyasa Cikin Hikima, Nutsuwa da Zaman Lafiya a Kafafen Sada Zumunta Gabanin Zaben Shekarar 2027

Ma gabatawa: Dr. Abdurrahman Imam Idris (Dujiman Bauchi)

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta biyar a yau

Gudummawar Kafafen Sada Zumunta Wajen Gina Hadin Kai, Zaman Laliya da Sasanta Rikice-Rikice a Al'umma

Ma gabatarwa: Prof. Ibrahim Abdullahi Rijiyar Lemo

Mai ta'aliki: Dr. Abdurrahman Imam Idris

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta hudu a yau

Manufofi, Muhimmanci da Fa'idodin Kafa Sashen
Kafafen Sada Zumunta a
Kungiyar Izala

Ma gabatarwa: Sheikh Aminu Muhammad Gurara

Mai ta'aliki: Sheikh Salihu A. A. Imam

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta uku a yau

Muhimmancin Kafafen Sada Zumunta a Da'awa ta Zamani da Gudummawarsu wajen Tarbiyya da Cigaban Matasa

Ma gabatarwa: Sheikh Abubakar Abdussalam Baban Gwale

Mai ta'aliki: Ass. Prof. Hamza Abubakar Hussain.

18/07/2026

TARON KARAWA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA NA JIHAR BAUCHI, RANA TA BIYU

Takarda ta biyu a yau itace ''Tsaron Fasahar Sadarwa, Kare kai Daga Barazanar Internet da Makomar Da'awa a Zamanin Basirar Wucin Gadi (AI) da Sabbin Fasahohi" wanda Dr. Yakubu Bala Muhammad (Dr. Rossy) yake gabatarwa. Barr. Muhammad Nasir Abdullahi zai masa ta'aliki.

17/07/2026

Takarda ta biyu | Alh. Nasiru El-Hikaya

Mai taken: tabbatar da sahihancin labarai, bincike da yaki da yada karya a harkokin yada labarai na Musulunci.

17/07/2026

TARON KARA WA JUNA SANI NA JIBWIS SOCIAL MEDIA

28/06/2026

06 Wa'azin Jiha a Garin Gamawa || Malam Bala Magaji Bauchi

Kofar Mai Martaba Sarkin Gamawa.

28/06/2026

02 Wa'azin Jiha a Garin Gamawa || Sheikh Barr. Muhd Hamma

Kofar Mai Martaba Sarkin Gamawa.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Bauchi?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address


Bauchi

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr. Isa Musa Zungur posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Bauchi.