Zauren Tattaunawa RK
Zauren da ke tattauna batutuwan da su ka shafi al'umma kai tsaye, tare da ma su ruwa da tsaki da kuma masana...
29/12/2023
Mosquito is talking to you DAN 9JA!
12/11/2023
https://youtu.be/qHhOQpKIEtM?si=Dwzk6IFk9ocHf7KO
Gwamnati Ba Ta Dauko Hanyar Magance Matsalar Tsaro Ba Ko Kadan Gwamnati Ba Ta Dauko Hanyar Magance Matsalar Tsaro Ba Ko Kadan
13/10/2023
https://youtu.be/wr8SQ81zgmU?si=lKRE1BZAC-zYH17G
An Sake Gano Wasu Al'umma Da Suke Shan Ruwan Kashi A Jihar Kano Cigaba Shirin Nan Da Aka Gano Wasu Al'umma Da Suke Shan Ruwan Kashi A Jihar Kano
Kai tsaye daga tagwayen tasoshin Radio Kano AM/FM.... ku tara ku kuma bayyana ma na ra'ayin ku kan ruwa da hanyoyin tsaftace shi, musamman na rijiyoyin mu!
10/10/2023
https://youtu.be/eCYckHSI7Q4?si=P00J4ZT-GNQhpqjT
Hanyoyin Da Za Ka Kare Kanka Daga Kamuwa Da Cutar Mashako Mai Saurin Kashe Mutane. Hanyoyin Da Za Ka Kare Kanka Daga Kamuwa Da Cutar Mashako
08/10/2023
Slm. Mu na godiya da bibiyar da ku ke yiwa Zauren Tattaunawa na gidan Radion Kano AM/FM... ku na iya biyo mu a AP TV a kan Youtube. Ku daure ku yi subscribing ku danna ma na like, sai kuma ku yi sharing....
Kalli Yadda Wasu Al'umma Suke Shan Ruwan Kashi a Jihar Kano Kalli Yadda Wasu Al'umma Suke Shan Ruwan Kashi a Jihar Kano
12/06/2023
Hmmmmm!
Me ku ke son sani game da COVID-19 vaccine? Masana a tare da ku!
02/06/2022
Allahumma salli wasallim ala Muhammad wa'ahlihi wasahbihi wasallim!
24/05/2022
Assalamu Alaikum warahmatullah..... Bismillah đŸ˜‹
Click here to claim your Sponsored Listing.
Telephone
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Zauren Tattaunawa RK posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.