Siyasa bada Gaba ba
Siyasar Jamhuriya ta farko
25/06/2026
Dr. Isah Rabe Kambarawa
29/05/2026
Har yanzu tana kasa tana dabo kan wanda NDC za ta tsayar takarar gwamnan jihar Kano
Shin a tsakanin Nasiru Gawuna da Aminu Abdulsalam Gwarzo wanne ya kamata madugun Kwankwasiyya ya marawa domin cika burinsa na kwace mulkin Kano daga hannu Abba Kabir Yusuf?
29/05/2026
DON ALLAH MUNA BUKATAR KURI’ARKU ✈️
Aminu Sale Jino ya samu nasarar kaiwa matakin ƙarshe a gasar ƙirƙire-ƙirƙire ta ƙasa ta NASENI, yana wakiltar Jihar Katsina.
Yin voting ɗin yana da sauƙi⚡, matakai 6 kacal ne:
👉 Danna link ɗin da ke ƙasa
👉 Gangara ƙasa ga bidiyon sa mai suna: Aminu Sale Jino
👉 A ƙarƙashin bidiyon, danna sunansa har sai ya koma blue tare da alamar tick.
👉 Sannan ka gangara ƙasa ka saka Email ɗinka.
👉 Danna “Confirm not a Robot”, sannan ka danna “Vote”✅
👉 Je zuwa inbox na Email ɗinka ka danna “Confirm Vote” ✅ kafin a ƙirga shi a matsayin kuri’a nagode.
https://innovation.naseni.gov.ng/katsina-state/
Aminu Sale Jino
Sarkin mota autos duniyar kasuwanci.
Ya ce: Sarkified, Masha Allah
20/05/2026
20/05/2026
Cikin sanarwar da mai magana da yawun shugaban ƙasar, Bayo Onanuga ya fitar, ya ce Tinubu ya kuma yi Allah-wadai da rahotannin da ke cewa an kashe guda daga cikin malaman makarantar da aka sace tare da ɗaliban a ƙarshen makon jiya a garin Ogomosho na jihar Oya da ke kudancin Najeriya.
rfi
20/05/2026
Hedikwatar Tsaron Nijeriya ta sanar da hallaka shugabannin Daesh aƙalla 175, sakamakon jerin hare-haren da ake kai wa ‘yan ta’adda tare da Rundunar Hadin Gwiwa ta Amurka a Afirka (AFRICOM) a yankin Arewa maso Gabashin kasar.
👉 https://www.trtafrika.com/hausa/article/43f01c45a143
Sarkin mota autos duniya ne
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Katsina
820101
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Siyasa bada Gaba ba posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.