Jannat beauty
our services
hairdresser in Kano
naturals hair growth growth products
traditional spa
hair treatment
muyi spendin rana ta tare da ku
Kin bar Kanki da datti ga wato ga tsami saboda lokacin zafi kuma kiyi tunanin shi mutumin gidan Idan y masto kusa dake ba ya ji
Idan ke Baki ji shi yana Nicki daure ki dinga tsaftace shi aka akai domin janyo hankali sa y Dena nisa dake
Kema zaki iya experiencing yadda muke gudanar da gyaran gashinmu
Kizo jannat hair care domin experience fa ba daya ne da inda k**e zuwa ba
Na Baki wannan tabbacin hajjaju
Bus din fitowar gashinmu a shirye take kullum Tana dibar passenger masu son yin wannan tafiya ta fitowar gashi
Ki hanzarta domin ki mallaki in gattatun Kayan kulawa da gashinmu
Experience din passenger dinmu kenan
A cikin bus yadda take ya bawa ingataccen aikin mu wajen kula da gyara gashinta cikin aminci
Idan har kina zama a Kano ya kamata ki maida jannat hair care wajen zuwanki domin samun lafiyayyen ingatttacen gashi
Kina son gashi??????
Lenth retention ne kadai abinda zaki yi domin ki Tara wannan gashin yayai ta yin tsawo tare da taimakon mayukan kula da gashinmu (natural hair product).
Yarinyarki Tana kukan kitso?se an Maserati ta kuka Tana hada yawu da majina ? Kin samu maganin ta
Wadannan abubuwan guda uku zasu Hana ta wannan kukan kitson
Cikin farin ciki zaki kaita gidan kitso
Ita kadai ma seki tura ta
Rapid hair growth oil 100ml 6000
Hair growth butter 200ml 5000
Hydrating hair mist 250ml 2500
Gashi yana son kula
Gashi yana son ingattatun mayukan Wanda zaki kula dashi
Don haka kina bukatar jannat hair care product domin
Lafiya,tsawo,cika,Baki,sheki
Koi mana dm domin ki mallaki naki
Indai gashin k**e so ko yaranki mata to fa se kin Tara musu shi ba lokaci daya ko rana daya ze fito ba,shi muke Kira (length retention ) ki fara retaining na lenth dinki Dana yaranki mata tare da jannathaircare
Your favorite hair care partner
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Contact the business
Telephone
Website
Address
Kano
Opening Hours
| Monday | 10:00 - 17:00 |
| Tuesday | 10:00 - 17:00 |
| Wednesday | 10:00 - 17:00 |
| Thursday | 10:00 - 17:00 |
| Friday | 10:00 - 17:00 |
| Saturday | 00:00 - 17:00 |
| Sunday | 00:00 - 17:00 |
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Jannat beauty posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.