Gaya Emirate News
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Gaya Emirate News, Kano.
Isowar Mai Martaba sarkin Gaya Alh. Dr. Aliyu Ibrahim wajen Bikin Tunawa da Ranar samun "Yancin kai,wanda yake Gudana yanzu haka a Stadium ɗin Sani Abacha dake ƙofar mata Kano, ƙarƙashin Jagorancin Mai Girma Gwamnan jihar Kano Eng. Abba Kabir Yusuf.
🎥 Gaya Emirate News
01/10/2026.
Gaisheka Hasken Fadar Gaya
Gaisheku Media
Gaisheku Dogaran Mai Martaba Sarkin Gaya.
Gaisheku Wawayen Wamban Gaya Sambarka Inji Sarki.
Yayin Zaman Fadancin yau Laraba Algaitar Sarki yakai Gaisuwa Sambarka Inji Sarki ✊.
🎥 Gaya Emirate News
30/09/2026.
Zaman Fadancin yau Laraba Daga Masarautar Gaya
🎥 Gaya Emirate News
30/09/2026.
30/09/2026
Sarkin Gidan Mai Martaba Sarkin
Yana maku brk da Safiyar wannan Rana ta Laraba.
30/09/2026
MABUDIN SARKI TARE DA SHAMAKIN WAMBAN GAYA.
Emir of Gaya.
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Gaya Emirate News posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.