Star Talk Naija

Star Talk Naija

Share

Faith • Focus • Success. Making a difference, one step at a time.

28/07/2026

Wasu matan daga sunyi Aure, sai su koma kamar ƴan tashe, dan Allah ku dinga gayu, Aure is not the end of the world 🤦🏻😎🫢🤷🏻🤸🏻🤣

28/07/2026

Nagama faɗama budurwata akanta sai dai na mutu, ban gama rufe baki ba, kare ya biyo mu na gudu na barta, shine take fushi dani 🏃🏻🙎🏻😎🫢😂🤣

30/05/2026

A Wannan Zamanin Indai Kaga Mutum Kowa Yana Sonshi, Kuma Yana Zaune Da Kowa Lafiya To Munafiki Ne!

~Masana.🧏‍♂️📌

28/05/2026

Kafin Aure:- Ranki Ya Daɗe Yanzu Ya K**e So Ayi?

Bayan Aure:- Ke Hadiza Maganarki Za'abi Ko Tawa 😏🤣💔🤌

28/05/2026

Well done

28/05/2026

Saka nama a aljihu duniya Alaji, bazaka san haka ba inde kai me aure ne🫣🤩

Mu je Garbati🧑‍🦯🚶

28/05/2026

Jiya nace ta tura min hoto, wai tana aikin nama ne

Yau ma nace ta tura min hoto, wai tana aikin nema ne

To Gobe idan nace ta tura min tace tana aikin nama ne wani mataki kuke ganin ya kamata in dauka…??🤔🤔

28/05/2026

Majiyoyin sun ce tsohon mataimakin gwamnan Kano, Dr. Nasir Yusuf Gawuna ya ce bai shiga NDC saboda abin da zai samu ba. Bayani a sashen sharhi.

Hoto: Abumus'ab J Aliyu/ Hamza Ahmed Telan Mata (Facebook)

Website