Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media
Contact information, map and directions, contact form, opening hours, services, ratings, photos, videos and announcements from Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media, Health/Beauty, ZAMFARA, Gusau.
06/07/2026
AAC
03/07/2026
🌿 JUMA'A MUBARAK 🌿
A wannan rana mai albarka ta Juma'a, HON. AISHA ABDULLAHI ABCD tana mika sakon fatan alheri ga al'ummar Gusau 1, Jihar Zamfara, da daukacin al'ummar Musulmi.
Allah (SWT) Ya karɓi ibadunmu, Ya gafarta mana zunubanmu, Ya sauƙaƙa mana al'amuran rayuwa, Ya ba mu zaman lafiya, lafiya mai ɗorewa, da ci gaba mai albarka.
Allah Ya sa wannan Juma'a ta kasance sanadin rahama, arziki, da biyan dukkan buƙatun al'umma. Amin.
Juma'a Mubarak! 🤲💚
Hon. Aisha Abdullahi Abcd
'Yar takarar kujerar 'Gusau ta 1' Akarkashin Jama'iyar AAC
#
Click here to claim your Sponsored Listing.
Category
Website
Address
Gusau
Alerts
Be the first to know and let us send you an email when Hon. Aisha Abdullahi Abcdl Media posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.