Real Auwal Gombe $

Real Auwal Gombe $

Share

love those who love you ♥️♥️♥️
and leave those who hate you.

22/08/2026

💰 Sun sayar da mai tsaron gidansu na biyu, James Trafford, akan £45M.

💰 Sun sayar da Reijnders bayan kakar wasa ɗaya kacal akan £61M.

💰 Sun sayar da Rodri mai shekara 30 akan £60M.

💰 Sun sayar da Savinho, wanda ya zura ƙwallaye 2 kacal cikin shekaru 2, akan £85M.

Ba mai iya dakatar da Manchester City a wannan kasuwar saye da musayar ƴan wasannin! 🤯

15/08/2026

🚨 Erling Haaland received MULTIPLE CERTIFICATES from Guinness World Records:

•⁠ ⁠Most UEFA Nations League goals by a football (soccer) player - 19

•⁠ ⁠FASTEST TIME to score 100 goals in the football English Premier League - 111 games

•⁠ ⁠MOST GOALS by a football player in an English Premier League season (38 games) - 36

•⁠ ⁠Most goals scored in a single Champions League match - 5 (tied with Lionel Messi and Luiz Adriano).

𝐌𝐚𝐜𝐡𝐢𝐧𝐞. 📋🤖

30/07/2026

Wannan shine Vitalik Mai Ethereum kenan.

Yanada arziki sosai bafa kuɗi ba wannan arziki gareshi.

Amma kagansa dai kamar kazar mayu 😅

Anya mutumin nan yana cin abinci kuwa 😅

Allah yasa mu mori arzikin mu idan Kabamu ya Allah.

30/07/2026

Auwal G:
Sabon update Mai suna rexify kuyi rijista da email din ku kusa account number da bank sai kuyi task Kuna yi task zasu yi rewarded dinku sannan minimum withdrawal 1k ne Zan sa Miki bidiyon yadda ake cire kudin

Join me on Rexify and earn real cash for leaving Google reviews & simple tasks. Sign up free with my link: https://rexify.com.ng?reference=auwalgombe182

30/07/2026

Nura Kasafi ya bude kamfanin Data kuje playstore ku sauke app din
Zanyi Giveaway na 5GB ga Masu rabo Domin Karfafa gwiwar Nura Kasafi

Allah ya sawa kasuwa Albarka

Masu mu hadu comment section 👇

Photos from Real Auwal Gombe $'s post 30/07/2026

An Buɗewa Dattijon Da Yake Garuwa Shagon Siyar Da Kaya Kanti A Jihar Borno

Matashin mai ayyukan jinƙai a kafafun sadarwa, Ali Tallafi ne ya jagoranci nemawa Dattijon wanda bai taɓa haihuwa taimako.

Tun da farko dattijon yana siyar da ruwa ne a kura, inda yake turawa zuwa gida-gida ana siya.

Rariya

30/07/2026

With Netanyahu's visit to the White House today, a reminder: US authorities should respect human rights and the rule of law. PM Netanyahu should be arrested and tried by the International Criminal Court.

26/07/2026

Shin wayewar ka ta wuce ka aikata wannan?👇👇👇

29/06/2026

DAN NIGERIA MAI WAYO🤣😂😎😂🤣

Wani Ɗan Najeriya 🇳🇬, Da Ɗan Amurka 🇺🇸, Da Kuma Wani Ɗan Ƙasar Jamus 🇩🇪 S**a Hau Jirgin Sama. ✈️

Yayin Da Jirgin Ke Shawagi a Saman Teku, Sai Wani Ƙaton Matsafi Ya Bayyana Yace:

"Zan Baku Wani Challenge Wanda Zakuji Daɗinsa! 😏

Kowa Ya Jefa Wani Abu Cikin Teku. 🌊 Duk Wanda Na Iya Gano Abinda Ya Jefa, To Zai Cigaba Da Zama Cikin Talauci Har Abada. 😅

Amma Idan Na Kasa Ganowa, Zan Bashi Dukiyar Da Har Ya Mutu Bazai Iya Cinyeta Ba! 💰💵🏡🚘"

Sai Ba'amurken ya yi Murmushi, Ya Cire Maɓallin Rigarsa Ya Jefa Cikin Tekun.

Nan Da Nan Matsafin Ya Nutse Cikin Ruwan... 🌊🏊‍♀️ Bayan Ƴan Daƙiƙu Kaɗan, Ya Futo Riƙe Da Maɓallin. 😂

"Ga Shi, Na Same Shi!" 😎

Nan Take Ba'amurken Ya Yarda Da Ƙaddararsa. 😅

Sai Ɗan Ƙasar Jamus Din.

Shima Ya Cire Karamar Allura (Pin) Ya Jefa Cikin Teku.

Matsafin Ya Sake Nutsewa... 🌊 Bayan Ya Ɗan Jima Yana Nema, Sai Ya Futo Yana Dariya Yana Nuna Allurar.

"Na Same Ta!" 😂

Bajamushe Ya Girgiza Kai. 🤦‍♂️

Sai Layi Yazo Kan Ɗan Najeriya. 🇳🇬😏

A Hankali Dan Nigeria Ya Futo da Ledar Ruwa (Pure Water), Ya Yaga Ledar, Ya Zuba Ruwan Cikin Tekun... Ya Riƙe Ledar Kaɗai a Hannunsa. 😂😂

Ya Naɗe Hannayensa Yace:

"To, Yanzu Jeka Nemo Ruwan Nan Da Na Zuba Acikin Tekun Mana!" 🤣🤣🤣

Matsafin Ya Kalli Tekun... 😳

Ya Kalli Ɗan Najeriya... 😳

Ya Sake Kallon Tekun... 🌊

Daga Nan Sai Ya Ɓace Shiru Ba Tare Da Yace Komai Ba! 🏃💨😂 Tun Daga Wannan Ranar, Dukiyar Ta Koma Hannun Ɗan Najeriya! 💰🤣🇳🇬

Wayon Dan Nigeria Daban Ne,😂🇳🇬 Shin Ko Kasan Da Naira 225 Kacal Zaka Siyi Data 1GB a Application Ɗina Ka Sauke Shi Yanzu Domin Fara Samun Data Mafi Sauƙi.📲🤗

https://play.google.com/store/apps/details?id=com.kasafidata.app!

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Website

Address

Bogo Byepass
Gombe

Opening Hours

Monday 21:00 - 00:00
Tuesday 21:00 - 00:00
Wednesday 21:00 - 00:00
Thursday 21:00 - 00:00
Friday 12:45 - 00:00
Saturday 21:00 - 12:00
Sunday 09:00 - 00:00

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Real Auwal Gombe $ posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.