Dr Aliyu Rasheed Makarfi

Dr Aliyu Rasheed Makarfi

Share

Islamic Center

23/08/2026
Yanzu Yanzu Tsaya Kaji Addu'ar Samun Kudi Daga Bakin Sheikh Lawan Abubakar Shuaibu Triumphant 30/07/2026

Yanzu Yanzu Tsaya Kaji Addu'ar Samun Kudi Daga Bakin Sheikh Lawan Abubakar Shuaibu Triumphant JIBWIS SOCIAL MEDIA NHQ JOS NIGERIA 🇳🇬

Photos from Hadinkai Akan Gaskiya's post 30/07/2026

ALHAMDULLULAH.

KAI STAYE DAGA MALAM AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT

Yayinda Muka rako Mataimakin Shugaban Majalisar Malamai na JIBWIS Gombe State (NHQ Jos, Nigeria II), Ash-Sheikh Aliyu Muhammad Bara, tafiya zuwa ƙasa mai tsarki domin gudanar da ibadar Umrah

Muna roƙon Allah Maɗaukakin Sarki Ya kai shi lafiya, Ya sauƙaƙa masa ibadarsa, Ya karɓi ayyukansa, Ya kuma dawo da shi gida lafiya cikin aminci da albarka.

Allah Ya sa Umrah ta zama karɓaɓɓiya. Amin.

Wa'azin Walimar Aure Yayan Sheik yusuf Sambo Rigachikum Daga Sheikh Dr Alkali Abubakar Salihu Zaria 26/07/2026

Wa'azin Walimar Aure Yayan Sheik yusuf Sambo Rigachikum Daga Sheikh Dr Alkali Abubakar Salihu Zaria JIBWIS SOCIAL MEDIA NHQ JOS NIGERIA 🇳🇬

CHIKENKIYAR VIDEO ZIYARAR SHEIKH DR ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA WAJEN MALAMIN DARIKA JUNAIDU BAUCHI 26/07/2026

CHIKENKIYAR VIDEO ZIYARAR SHEIKH DR ALKALI ABUBAKAR SALIHU ZARIA WAJEN MALAMIN DARIKA JUNAIDU BAUCHI Nyd de videoer og den musik, du holder af, upload originalt indhold, og del det hele med venner, familie og verden på YouTube.

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Gombe?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Category

Telephone

Website

Address

Manawachi Qts
Gombe

Alerts

Be the first to know and let us send you an email when Dr Aliyu Rasheed Makarfi posts news and promotions. Your email address will not be used for any other purpose, and you can unsubscribe at any time.

Subscribe

We will notify you when anything happens in Gombe.