The United States of Arewa
Hausawa
Fulani
Kanuri
Nupe
Gbagyi
Tiv
Jukun
Etc
"Our mission is to promote unity, understanding, and mutual respect among all the diverse peoples of Arewa by preserving our history, celebrating our cultures, and inspiring a shared vision for the future."
28/07/2026
Africa must learn from history. 🌍
Look at Egypt, Algeria, Morocco, Libya and Sudan, used to be pure blacks.🌑
Over centuries, conquest, migration, trade, political power, Arabisation and religious expansion through blood shed, profoundly reshaped languages, cultures and identities across North Africa...😭🔥😭
Systematically, extremism mixed with terrorism is gradually wiping Hausa communities from parts of their ancestral land, and the real Hausa people living through this pain understand exactly what I mean.😭
My concern today is when extremists turn religion into a political weapon, using faith to justify territorial control, displacement, domination and violence...💥🔥💥
And somehow, when you raise the alarm, they say: “You're attacking religion.” 😅
No! Religion is one thing. Using religion as a passport for political conquest or land grabbing is another.🏃🏃
Hausa, Yoruba, Igbo or any African people should never wait until communities are displaced before taking extremism seriously.🤌
Protect your neighbour. Protect your land. Protect your culture, but don't become an extremist while fighting extremism..✊
🌍 Africa, Wake Up!
✊
Think. Question. Unite.
The United States of Arewa
28/07/2026
Yemen wato houthis sun kwace wasu mak**ai masu tarin yawa daga sojojin saudiyya wanda mak**an ce ta baiwa saudiyya domin ayi amfani dasu akan mutanen Yemen musulmi wanda ire iren wadannan mak**an dasu ne i$ra'ila s**ayi amfani wajen rusa gaz@
Yemen sunyi nasarar wargaza wani sansanin soja na saudiyya sannan sun k**a mak**an a matsayin ganima.
Iran has launched extensive combined missile and drone strikes against US bases since early this morning as part of Operation Nasr 2.
The United States of Arewa
20/07/2026
AN BAIWA SANSANIN SOJIN AMURKA NA SAUDIA RABON SA.
Iran ta Jima tana Farmakar Sansanin Sojin Amurka na Kasashen Larabawa amma ba ta kaiwa na Saudia, masana na cewa da Yiwuwar hana Amurka amfani da Sansanin Sojin Amurka da Saudia ta yi ne ya sa Iran ta daina kai Farmaki wa Sansanin Sojin Amurka na Saudia.
Amma a Yammacin Jiya munga Rahoto na Amurka na Kwaso Jiragen Yaƙi daga Nahiyar Turai zuwa Gabas Ta Tsakiya, tana Ajiye su ne a Saudia da Muzra'il, a wayewar Garin Yau kuma sai ga Iran ta Aika sako Karon Farko tin bayan Fara wannan Yaƙi zuwa ga Sansanin Sojin Amurka na Saudia.
Iran ta Aika zuwa Prince Sultan Airbase na Saudia, sannan ta sake aikawa zuwa Al Kharj, ance Iran ta samu bayanai ne, Amurka na Amfani da Sansanin Sojin wajan zubawa Jiragen Yaƙin da ke kaiwa Iran Hari Man Fetur.
Wasu Mutane na ta Ihun cewa Pakistan ce taiwa Iran Gargadin kaiwa Saudia Hari, idan Iran ta kaiwa Saudia Hari to za ta Tsallaka Jan Layi domin kaiwa Saudia Hari k**ar kaiwa Pakistan ne, sai ga abin Mamaki Iran ta Aika Sako a Safiyar Yau zuwa Sansanin Sojin Amurka na Saudi Arabia.
– Sannan Karon Farko Iran ta kai Farmaki zuwa wani Sansanin Sojin Amurka Al -Safawi Airbase Wajanda Yan Ta'a--ddan da Amurka ke goyon Baya suke a Kasar Jordon, wannan na Nufin duk Motsin Sojojin Amurka a Gabas Ta Tsakiya Iran na kallan su, domin Iran na Farmakar Sabbin Sansanin Sojin Amurka da ake Ginawa wasu Sabbi ne wasu kuma na Sirri ne wanda ba a yi tunanin Iran ta san da su ba.
Ayuba Adam kwankwaso
The United States of Arewa
20/07/2026
FAKEWA DA AMERIKA KE YI DA ƘASASHEN LARABAWA NA GULF WAJEN TUNKARAR IRAN: ƘARFI NE KO TSORO?
A ra'ayina, idan ƙasa tana da cikakken yaƙinin ƙarfinta, ba lallai ne ta dogara sosai ga wasu wajen fuskantar babban abokin hamayya ba.
Amurka tana da manyan kawaye a yankin Gulf, kuma haɗin gwiwar tsaro wani ɓangare ne na manufofinta na dogon lokaci. Duk da haka, wasu masu sharhi suna ganin cewa wannan yana nuna taka-tsantsan ko kauce wa ɗaukar dukkan nauyin rikici ita kaɗai, yayin da wasu kuma ke kallonsa a matsayin dabarar soja da diflomasiyya.
Kai fa, yaya kake gani? Shin wannan alama ce ta ƙarfi da dabarar yaƙi, ko kuwa alama ce ta tsoron shiga rikici ita kaɗai?
The United States of Arewa (USA)
10/07/2026
GBAGYI (GWARI): IT IS TIME TO RECOGNIZE, EMPOWER, AND PROTECT THE INDIGENOUS PEOPLE OF ABUJA
When people think of Abuja, they often picture modern skyscrapers, government institutions, luxury estates, and a rapidly growing capital city. However, long before Abuja became Nigeria's Federal Capital Territory, this land was home to indigenous communities with rich histories, vibrant cultures, and deep ancestral roots. Among the most prominent of these communities are the Gbagyi (Gwari) people.
The Gbagyi are one of the oldest indigenous ethnic groups in central Nigeria. For generations, they have lived across present-day Abuja (FCT), Niger, Kaduna, Nasarawa, and Kogi States. They have long been known for their farming traditions, craftsmanship, peaceful coexistence, hospitality, and strong sense of community.
The establishment of the Federal Capital Territory transformed Abuja into a city that belongs to all Nigerians. People from every region and many parts of the world have settled there, contributing to its remarkable growth and diversity. This national character is one of Abuja's greatest strengths.
However, an important question remains:
Has the rapid development of Abuja equally benefited the indigenous Gbagyi people?
Many members of the community believe that despite being the original inhabitants of the land, they have not shared proportionately in the opportunities created by the city's growth. Issues such as access to quality education, economic opportunities, political representation, infrastructure, employment, and the preservation of cultural heritage continue to be discussed by community leaders, researchers, and policymakers.
Advocating for the rights and development of the Gbagyi people is not about excluding anyone else. It is about ensuring that development is fair, inclusive, and respectful of those whose ancestral homeland became Nigeria's capital.
At the same time, this is also a message to the younger generation of Gbagyi people.
The future cannot depend solely on government or outside support. Invest in education. Learn valuable skills. Build businesses. Enter public service. Participate in politics responsibly. Preserve your language and cultural heritage while embracing technology, innovation, and entrepreneurship.
The greatest way to protect your future is to prepare yourselves to compete, lead, and excel in every sector of society.
A community that is educated, united, and economically empowered will always have a stronger voice in shaping its own future.
Abuja belongs to every Nigerian, but the history, dignity, and legitimate aspirations of its indigenous people should never be forgotten. A truly inclusive capital is one where progress benefits everyone—including those whose ancestors first called this land home.
Respect the past. Empower the present. Build the future.
Follow this page
The United States of Arewa
One North. Many Cultures. One Future.
06/07/2026
ALARAMMA SHAHIDI MAI DARAJA SARKI ALWALI ƊAN SULAIMAN
Jarumin da ya tsaya tsayin daka wajen kare Masarautar Kano
A tarihin ƙasar Hausa, akwai jarumai da sunayensu ba za su taɓa gogewa daga zukatan masu son tarihinsu ba. Daya daga cikin fitattun jaruman nan shi ne Sarki Alwali Ɗan Sulaiman, Sarkin Kano na ƙarshe daga gidan sarautar Kano .
Sarki Alwali ya rayu a wani lokaci da Arewa ke fuskantar manyan sauye-sauye na siyasa da zamantakewa. Ya gaji mulki a lokacin da Masarautar Kano take ɗaya daga cikin manyan cibiyoyin kasuwanci, ilimi da al'adu a Afirka ta Yamma.
Ruwayoyi da dama suna bayyana Sarki Alwali a matsayin mutum mai ilimin addini, jajircewa, da jaruntaka. Ana kuma yabonsa da kasancewa shugaba mai kishin ƙasarsa da mutanensa.
Lokacin da aka kai wa Kano hari, Sarki Alwali bai zaɓi ya mika wuya ba. Ya jagoranci mayaƙansa wajen kare masarautarsa har zuwa ƙarshe. Wannan ya sa ake tunawa da shi a matsayin ɗaya daga cikin fitattun jaruman tarihin Kano.
Ko da yake mulkinsa ya zo ƙarshe bayan yaƙe-yaƙen wancan lokaci, sunansa ya ci gaba da rayuwa a cikin tarihin Hausawa. Jarumtarsa, kishinsa ga ƙasarsa, da jajircewarsa sun sa har yau ake ambatonsa da girmamawa a wurare da dama.
Tarihin Sarki Alwali yana tuna mana cewa shugabanci ba mulki kaɗai ba ne; ya haɗa da sadaukarwa, kishin al'umma, da tsayawa kan abin da mutum ya yi imani da shi.
Allah Ya jiƙan Sarki Alwali Ɗan Sulaiman, kuma Ya sanya tarihin jarumtarsa ya kasance darasi ga al'ummomi masu zuwa.
The United States of Arewa (USA)
Kuyi following The United States of Arewa
01/07/2026
Lawyan shekkh Abdujjbar yayi Kira ga alkalai da daliban shekkh Abdujjbar.
Saifullahi rabiu daya daga cikin lawyoyi masu Kare shekkh Abdujjbar ,bayan kafa hujjoji da lauyoyin Yan maja s**a kasa Rushe su.
ya nemi alkalai da su Duba Allah da girman Aikin su na Sharia kar a siyesu da kudi ko alfarma su Yanke hukunci san ran wasu, daga karshe yayi Kira ga Yan ashabul kahfy da duk wani masoyin malam su dage da addua.
ya bada tabbacin indai da wadan Nan hujjoji da s**a bayar zaayi hukunci walh sai malm ya fita ya Koma yaci gaba da karatun sa.
zamu kawo hujjojin da lauyoyin malm s**a bayar da hujjojin marasa tushe da lauyoyin Yan maja s**a bayar.
Allah ya fito da malam cikin izza ya koma cikin iyalinsa lafiya .
Kuyi following shafin The United States of Arewa domin samun ingantattun labarai
30/06/2026
Wata bazawara mai suna Hajiya ta bayyana cewa tana neman mijin aure nagari mai gaskiya, riƙon amana da kyawawan ɗabi'u, wanda zai kasance mai kula da gida cikin aminci da jajircewa.
Ta ce burinta shi ne samun zaman aure mai cike da fahimtar juna, mutunta juna da kwanciyar hankali, tare da samun abokin rayuwa da zai sauke nauyin da ya rataya a wuyansa cikin adalci da kulawa.
Shigo Shafin Jaridar 👉 The United States of Arewa 👈 Ta Nan, Ku Yi Following Yanzu Karku Bari Komai Ya Wuceku...
Da wacce kalma daya zaka iya baiyana halin da Nigeria take ciki a yau?
Click here to claim your Sponsored Listing.
Website
Address
Abuja
910101