Allokowi Tv

Allokowi Tv

Share

i am binyamin loko 🇳🇬
islamic quiz street interview 🤗

17/07/2026

HATTA BANGAREN KWALLO MA SAI A HANKALI KAI YAN KUDU!!

“Na je Rangers International, inda na yi atisaye tare da su na tsawon watanni uku. Ban samu kwantiragi ba, amma ina atisaye tare da ƙungiyar. Hasali ma, ni ne kyaftin ɗin ƙungiyar ’yan gwaji (screening team). Wata rana aka kira ni aka sanar da ni cewa an cire ni daga cikin waɗanda za a ɗauka saboda ni ba Inyamuri bane… Sun kasance suna kirana da ‘Onye Hausa’.”

“Wani matashi ɗan kabilar Igbo da ya zo ya yi atisaye na mako guda kacal aka ba shi kwantiragin ƙwararren ɗan wasa, yayin da aka gaya mini cewa ba zan samu ba saboda ni ɗan Arewacin Najeriya ne.”

Dan wasan gaba na Super Eagles da Paris FC, Moses Simon, ya yi zargin cewa an cire shi daga Rangers International ta Enugu ne saboda ba ɗan kabilar Igbo ba ne.

A wata hira da ya yi da Urban Dwell Sport, tauraron ɗan garin Kaduna Kaduna kuma dan asalin ƙabilar Idoma ta Jihar Benue ya ce duk da ya nuna bajinta a lokacin gwaji, bai samu kwantiragin ƙwararren ɗan wasa ba, yana mai zargin cewa bambancin ƙabila ya yi tasiri wajen hukuncin da ƙungiyar ta yanke.

TANGA SPORTS 360

07/07/2026

ALLAH YA JIKANSA ALH.AMINU DANTATA YA ALBARKACI BAYANSA

07/07/2026

03/07/2026
03/07/2026

30/06/2026

GERMANY TA FICE DAGA GASAR CIN KOFIN DUNIYA
kungiyar kwallon kafa ta Germany tayi wage daga GASAR CIN kofin Duniya bayan ta Sha kaye a hannun Paraguay a bugun daga Kai sai mai tsaron raga da ci 3-4 an buga wasa na tsawon minti 120 inda wasa ya Kare 1-1 hakan yakai ga bugun daga Kai sai mai tsaron raga

29/06/2026

ALLAH YA JADDADA RAHMA A GAREKA

Want your business to be the top-listed Beauty Salon in Abuja?
Click here to claim your Sponsored Listing.

Website

Address

Abuja