Koki infos
Koki infos est un média en ligne, qui diffuse des informations,en français et en Haoussa,basé au Niger.
19/08/2026
17/07/2026
10/07/2026
Da Dumi-Dumi
Shugaban Najeriya Bola Tinubu ya dauki Kashim Shettima domin ya yi masa takarar mataimakin shugaban kasa a jam'iyyar APC. Wannan na nufin Tinubu da mataimakinsa za su nemi tazarcen kujerunsu a zaben 2027.
20/06/2026
Ma'aikatar Cikin Gida ta Jamhuriyar Nijar ta fitar da wata sanarwa inda ta umarci duka jami'an tsaro da su gudanar da bincike cikin gaggawa domin gano wasu motocin haya (Taxi) guda huɗu da ake zargin 'yan ta'adda sun yi amfani da su wajen kai harin ta'addanci a Filin Jirgin Sama na Diori Hamani da ke Yamai a ranar 18 ga Yuni, 2026.
Motocin da ake nema sun haɗa da:
🚕 Toyota Yaris mai lamba CI 5946, lambar ƙofa 8685. 🚕 Toyota Yaris mai lamba CI 4418, lambar ƙofa 878. 🚕 Toyota Yaris farar mota mai lamba CI 0297. 🚕 Toyota Yaris farar mota mai lamba CI 4961.
Hukumomin tsaro sun umarci cewa duk wanda ya ga ɗaya daga cikin waɗannan motocin ya sanar da jami'an tsaro cikin gaggawa. Haka kuma, idan jami'an tsaro s**a gano motocin, za su tsayar da su tare da k**a mutanen da ke cikinsu domin ci gaba da bincike.
⚠️ Tsaro hakkin kowa ne. Idan kana da wani bayani da zai taimaka wajen gano waɗannan motocin ko mutanen da ke da alaƙa da harin, ka sanar da hukumomin tsaro cikin gaggawa.
Labarun Nijer TV Hausa ✍️
19/06/2026
12/06/2026
Sécurité routière : 34 vies fauchées et 209 blessés graves dans des accidents au cours du mois de mai (Police nationale) Les services de la Police nationale viennent de rendre public le bilan des accidents de la circulation routière du mois de mai 2026. Ainsi, ce sont 34 vies fauchées, 209 blessés graves, 522 cas de blessures légères et 605 cas de dégâts matériels qui ont été enregistrés en seulement 31 jou...
07/06/2026
05/06/2026
Inauguration ce vendredi 05/06/2026 d'une nouvelle morgue musulmane dans la région de Maradi,au quartier kofar yamma , cette cérémonie a enregistré la participation des autorités administratives, coutumières, religieux et plusieurs autres personnalités qui sont venus pour la circonstance.
02/06/2026
🇳🇪🤝🇧🇯 Nijar da Benin Sun Ƙarfafa Dangantaka
A ranar 2 ga Yuni, 2026, Shugaban Jamhuriyar Benin, Romuald Wadagni, ya kai ziyarar aiki a birnin Niamey bisa gayyatar Shugaban Jamhuriyar Nijar, Janar Abdourahamane Tiani.
Shugabannin biyu sun tattauna kan batutuwan tsaro, tattalin arziki da haɗin gwiwar ƙasashensu. Sun jaddada aniyarsu ta ƙarfafa yaƙi da ta'addanci da kuma bunƙasa dangantakar siyasa, tattalin arziki, kimiyya da al'adu.
Muhimmin abin da ya fito daga ganawar shi ne yarjejeniyar sake buɗe iyakar Benin da Nijar. An kafa kwamitin ƙwararru da zai tantance tare da magance matsalolin da s**a hana cikakken haɗin gwiwa tsakanin ƙasashen biyu, inda aka ba shi kwanaki 15 ya gabatar da rahotonsa.
Haka kuma, Shugaban Benin ya gayyaci Shugaba Tiani domin kai ziyarar aiki a Benin, kuma ya amince da gayyatar.
wannan sanarwa ta fito ne daga gwamnatin Niger: minene ra ayinku🤔
Labarun Nijer TV Hausa ✍️
01/06/2026
Nijar/ Bénin
Shugaban kassar Bénin zai kaho ziyarar aiki a Nijar .
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.