gaskia

gaskia

Partager

lafia djari

01/04/2026

Allah sa mu gama da dunia lafia

29/03/2026
29/03/2026

Gaskia dan uwa allah yasaka maka da alheri
Kuma Allah biyaka, idan da matassan Nigeria da niger suna nazari irin nabawan alln nan wlh dazaman lafia yakaru a duniar haussa
Kada kagoyama dan uwunka baya mudin katabar baya kan gaskia, jama'a tana bukatar adalci à magana adalci stakanin wanga dawanga koda kuwa musilmi da kafri ne idan kafri nada gaskia to wajibe ne bachi gaskiar sa

Sako ga gwamnatinmu mai adalci

Alemi wanda yafitar dawanan vidéo a gurfanar dachi kotu mai adalci abisa tuhumarsa da tada zamne staye saboda wanan vidéon dayasaki banda allah yakiyaye wayasan asarar nawa za'ayi tarai da kuma tatalin ariziki
Idan kuma chi dan jarida ne kwatakwata. Baisan aikin chi ba saboda muma al umar Niger yaci zarafin mu yaci amanar mu saboda mu yan niger wulakanta bako da cin zarafin su ba al'adar mu bace al'adar ta kakani da kakani itace mutumta bako domin samun zaman lafia

25/03/2026

Wlh wlh allah jama'a na Nigeria dana Niger muyi ada'a allah allah maidawa duk wani mai san tada hankalin al'uma aniyar chi allah ya tona asirinchi,
Nasan mutanan Nigeria masaman wanda muke zaune dasu a nan niger Agadez bazaka taba gane wanan dan Niger ne ko wanan dan Nigeria ne muna da kyekyewar ma'amala ama dik wani dan nageria dake da dan uwa a niger Agadez yakira yaji ya ma'amalar mu da in Nigeria take

Wanan bawan allah yanda kukaji yana fadin ba'a michi daidai ba mugane wani abu chine mutum nafarko dayafara wulakanta kanchi
Akwai mutane dayawa kamar sa yanzu haka anan jahar Agadez mutane ne masu matatar zucia tun daga Nigeria zakaga mutum yadoko yayan sa sama da 5 yazo dasu a ma'ajiar bakin haure dake nan Agadez mai suna (OIM)kungiya the dake bawa bakin haure mafaka tana kula da lafiar su abincin su ruwan chansu abin kwanthia da kudade na kachi,har sai sun koma gida kuma wanan kungiya ita ke kula da tafiar su wasu amota wasu a jirgi,banda haka indan takaika gida zata baka sama one million nera domin kasamu hanun jari ama wanan talafi ana wa wanda aka koro daga libiya, Algérie dasauran su,kuma bawai Nigeria ba akwai kasache sama da goma
Wajen mutum sama da 10000 ne ahaka
Wasu malalata dabasu storan allah suke anfani dawanan dama su kwaso sama da yaro goma yazo yayi karyar bakon haure ne daga libiya ko Algérie yake

Idan gaskia ne abinda yake fadi muna jiran ambassadeur na nageria da mutunen kwarai na nageria sufuto suyi bayani
Indan bahaka ba wlh zan kai ambassadeur na Nigeria dakanchi kotu saboda wanan maganar

Kuma asalin mutane masaman bakin haure suna thikin bukatar taimakon gagawa walahi inkaga yanda suke rayuwa mastayin ka na musulmi dole katausaya musu mutum zai kwaso iyalinsa saboda rachin imani yaringa anfani dasu soboda san dunia
Ina kungiyoyi masu kare lafiar yara kanana da suke Nigeria suna cin albachi banza suzo Agadez yara da mata nabukatar su anan
Kuma wanan mutunen mutanen Nigeria kulemo chi banda bata ma'amalar yew da gobe da mukeda da Nigeria yakesan yanasan batawa masu leman halaliyar su a niger Agadez

11/03/2026

miyagun abokai🖤🖤

03/02/2026

L'amitié

Vous voulez que votre entreprise soit Salon De Beauté la plus cotée à Agadez ?
Cliquez ici pour réclamer votre Listage Commercial.

Site Web

Adresse

Tribune Nationale
Agadez