Darul salam TV

Darul salam TV

Partager

Darul Salam TV – Shafin yada ilimin Al-Qur'ani, Hadisi, Fiqhu da wa'azuzzuka bisa fahimtar magabata na gari (Salaf).

22/08/2026
22/08/2026
22/08/2026

MU DARUL HADEETHIS SALAFIYYA BODINGA MUNA ALLAH WADAI DA ABINDA IZALAR BODINGA S**A AIKATA YAU:

1. Kun kai Sallar Juma'a har kusan karfe 3:00, saboda wasu bukatu na daban.

2. Kun hana mutane yin Sallah a kan lokaci.

3. Kun sanya banner a cikin masallaci mai dauke da hotunan 'yan siyasa.

4. Sannan kun zo kuna yin campaign a cikin masallaci.

Copied

Wadannan abubuwa bai kamata a yi su a cikin masallaci ba. Masallaci wuri ne na ibada, don haka ya kamata a kiyaye mutuncinsa da huruminsa.

Allah Ya shiryar da mu baki daya, Ya sa mu rika tsayawa kan gaskiya da adalci.

Site Web

Adresse

Mangu Central Mosq
Abidjan
233

Notifications

Soyez le premier à savoir et laissez-nous vous envoyer un courriel lorsque Darul salam TV publie des nouvelles et des promotions. Votre adresse e-mail ne sera pas utilisée à d'autres fins, et vous pouvez vous désabonner à tout moment.

Souscrire

Nous vous informerons quand tout se passe à Abidjan.